Afirka: Wa ya lashe lambar yabon Jamus bana?

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-11-27 04:07 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Matashiyar 'yar Namatai Kwekweza mai shekaru 26 a duniya da Gidauniyar Jamus da Afirka ta karrama, ta samu wannan lambar yabo sakamakon jajircewarta ga doka da oda da kuma dimukuradiyya a kasarta Zimbabuwe. Alkalai a gidauniyar da suka tantance gwarazan da suka cancanci lambar yabon sun ce, an zabi Kwekweza daga cikin mutane fiye da 24 da suka kai zagayen karshe na tantancewa.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]