Mece ce makomar ilimin yaran da aka sako a Kebbi?
Story summary'Yan makarantar sakandiren ta Maga sun gabatar da kansu yayin da ake mika su ga iyayensu, a cikin wani yanayi na ban tausayi kan taskun da yaran mata masu kananan shekaru suka shiga. Lamarin satar 'yan makarantar bai tsaya a kan yaran ba kawai, hatta da iyayensu mata ma ba su sami sukuni ba.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.