Kura ta lafa a Guinea-Bissau bayan juyin mulki
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-11-27 21:04 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kwanciyar hankali ya dawo a babban birnin Gunea-Bissau, sa'o'i bayan da sojoji suka sanar da kifar da gwamnati tare da kama shugaban kasa da wasu jami'an gwamnainsa a ranar Laraba.
--------------------------------------------------------------------