Wanne tasiri ziyarar Fafaroma za ta yi?
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-11-28 03:31 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Fafaroma Leo XIV dai, zai kwashe kwanaki uku a Turkiyya daga 27 ga wannan wata na Nuwamba zuwa 30, sannan ya isa Lebanon a ranar biyu ga watan Disambar da ke tafe, ziyarar da ke zuwa watanni bakwai bayan da aka zabe shi a matsayin fafaroma. Akwai babban fata da ke tattare da tafiyar ta fafaroman da kuma yadda zai iya bambanta da magabatansa.
--------------------------------------------------------------------