Bauchi ta yi cikar kwari a jana'izar Sheikh Dahiru Usman
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-11-28 18:51 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
bayan sallar Jumma'a a yau za a yi jana'izar fitaccen malamin addinin Islaman nan Sheikh Dahiru Usman Buachi da Allah ya yi wa rasuwa a jiya bayan ya cika shekaru fiye da 100.
--------------------------------------------------------------------