Bincike a gidan Andriy kan zargin cin hanci a Ukraine
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-11-29 00:13 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Ukraine/Russia
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Ukraine ta kai samame a gidan Andriy Yermak, da ke zama shugaban ma'aikata ga shugaban kasa Volodymyr Zelensky. Wannan lamari ya zo ne a daidai lokacin da fadar mulki ta Kyiv ke tattaunawa da Amurka kan shirin kawo karshen yakin da ke tsakanin Ukraine da Rasha, inda Mista Yermak ya kasance babban abokin hulda kuma wakilin Ukraine a tattaunawar.
--------------------------------------------------------------------