Guinea-Bissau: Wa ya kitsa juyin mulkin soja?
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-11-28 04:18 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kwanaki uku ke nan da aka gudanar da zabe a Guinea-Bissau ba tare da tashin hankali ba, sai dai zaman tankiya a kasar mai mutane milyan biyu da 500,000. Masu sanya ido kan zabe na ciki da wajen kasar sun ce Shugaba Umaro Sissoco Embaló ya gaza kai labari a zaben da aka gudanar, inda dan adawa Fernando Dias ya kama hanyar samun nasara.
--------------------------------------------------------------------