Ministan kudi Vieira Té ya zama firaministan Guinea-Bissau
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-11-29 04:38 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Sojojin da suka yi juyin mulki a Guinea-Bissau sun dakatar da tsarin sanar da sakamakon zaben shugaban kasa da na 'yan majalisa na ranar 23 ga Nuwamban 2025.
--------------------------------------------------------------------