Martanin al'ummar Agadez kan takaddamar ORANO

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-11-29 04:51 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kamfanin ORANO mai aikin hakar ma'adanin Uranium a kasar Nijar shekaru da dama, a rana 27 ga watan Nuwamba na 2025 ya fitar da sanarwar cewa kasar Nijar ta fitar da Uranium malakin kamfanin ba tare da sanin ina aka kai ba, lamarin da ya sa al'umma da kungiyoyin farar hula baiyana ra'ayoyin su kan batun.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]