ECOWAS ta dakatar da kasar Guinea-Bissau
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-11-29 06:00 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ya zuwa yanzu dai daya a cikin uku na daukacin kasashen ECOWAS 15 dai na karkashin mulkin soja. Damuwa mai girma kuma sakon da ke damunin gaske, a tsakanin shugabannin yankin da kila ma kawayen yamma da ke kallom rushewar tsarin dimukuradiyyar ECOWAS. Tuni dai shugabannin yankin suka kamalla wata ganawa tare da ayyana dakatar da kasar ta Guinea Bissau da ke zaman sabuwar amaryar sojan.
--------------------------------------------------------------------