Trump ya soke duk manufofin gwamnatin Joe Biden
Story summaryShugaban Amurka Donald Trump ya sha alwashin soke duk wasu manufofin tsohuwar gwamnatin jam'iyyar Democrat karkashin Joe Biden, yana zargin Biden ya yi amfani da sa hannu kan wasu manufofi da 'autopen' naurar kwaikwayon sa hannu kan wasu tsare-tsaren gwamnati.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.