AU ta dakatar da Guinea-Bissau saboda juyin mulki

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-11-29 22:54 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Guinea-Bissau mai yawan mutane sama da miliyan biyu, na cikin kasashen da suka fi talauci a duniya tare da kaurin suna wajen fataucin miyagun kwayoyi tsakanin Latin Amurka da Turai, kasar ta sha fama da rashin matsalolin juyin mulki da tun bayan samun 'yancin kai daga Portugal fiye da shekaru 50 da suka gabata, na baya bayan nan shi ne juyin mulkin da bai yi nasara ba a watan Oktoba.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]