Adadin mutanen da aka kashe a Gaza ya kai 70,000

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-11-30 19:28 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ma'aikatar lafiya ta Gaza ta ce adadin Falasdinawan da suka mutu yanzu ya kai 70,100, an kashe sama da mutane 350 tun bayan tsagaita bude wuta da bangaorin guda biyu suka amince karkashin wani shirin Shugaba Donald Trump.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]