Netanyahu na neman afuwa kan zargin cin hanci

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-11-30 22:43 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Fadar shugaban kasar Isra'ilar ta ce, bukatar yafiyar ta musamman ce mai dauke da muhimman abubuwa. Netanyahu shi ne Firaiministan Isra'ila na farko a tarihi da ya gurfana gaban kotu kan tuhumar laifukan zamba da cin amana da karbar cin hanci na kusan dala 211,832 daga 'yan kasuwa, tun a shekarar 2019, amma haryanzu ba a yanke yanke masa hukunci ba.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]