Yaushe za a ga 3 Khans a fim daya?
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-11-30 18:19 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Me ya sa ba a taba ganin taurarin Bollywood din nan guda uku a fim daya ba? Rashin mai kudin da zai iya biyansu duka a lokaci da, iko ko dai babu kwararren daraktan da zai iya sarrafa jaruman a fim daya - wadannan kadan daga irin tambayoyin da ke saka a zukatan yawancin masu bibiyar fina-finan Indiya sama da shekaru 30 kenan, kodayake, an ce ba a sarakai uku a fada daya wannan ya sa muka nazarci batun don
--------------------------------------------------------------------