Bincike ya ce kamfanonin makamai sun samu gagarumar riba
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-01 18:39 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Ukraine/Russia
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kamfanonin kera manyan makamai a duniya, sun samu karuwar kudaden shiga da kaso 5.9 cikin ɗari a bara, sakamakon karuwar bukatu da ta samo asali daga yakin Ukraine da Gaza, tare da karin wasu kashe-kashen tsaro da kasashe ke yi.
--------------------------------------------------------------------