Nijar ta saukaka hanyoyin kafa masana'antu ga matasa
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-03 00:11 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Tun a shekara ta 2020 ne aka kirkiro da tsarin kebe ranar zaburar da matasa a fannin jagoranci. Burin da gwamntin Nijar ta sa a gaba shi ne mayar da matasa masu neman aiki, su samar da aikin ga wasu ta hanyar kafa masana'antu da kamfanoni, maimakon zaman jiran gawan shanu.
--------------------------------------------------------------------