Matsayar gwamnoni kan tsaro a Arewa za ta yi tasiri?

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-03 01:38 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Matsalar tsaro ta kasance babban dalilin da ya sanya gwamnonin Arewa gudanar da taron gaggawa a Kaduna, wanda ya samu halartar sarakunan gargajiya da malaman addini. Bayan tattauna kalubalen na tsaro, gwamnonin sun cimma matsaya kan hanyoyin magance matsalar rashin tsaro da ke addabar jihohi 19 na Arewa.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]