Janar Musa zai maye gurbin Badaru a ma'aikatar tsaro
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-03 02:40 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaban Bola Ahmad Tinubu ya nada Janar Christopher Gwabin Musa a matsayin sabon ministan tsaro na kasa. A cikin wata wasikar da ya aike wa shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, Shugaba Tinubu ya bayyana cewa Janar Musa zai maye gurbin Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, wanda ya yi murabus bisa dalilai na rashin lafiya.
--------------------------------------------------------------------