Fafaroma ya nemi a samar da zaman lafiya a Lebanon
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-03 03:44 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaban darikar Katolika ta duniya ya yi kira da a kawo karshen hare-haren da Isra'ila ke kai wa Lebanon, saboda suna ruruta fargabar karuwar tashin hankali. A lokacin jawabi a bakin teku na Beirut, Fafaroma Leo na XIV ya ce: "Gabas ta Tsakiya na bukatar sabon salon tunani domin yin watsi da daukar fansa da tashin hankali, tare da bude sabon babin sulhu da zaman lafiya."
--------------------------------------------------------------------