An gaza cimma matsaya tsakanin Amurka da Rasha a kan Ukraine
Story summaryTattaunawar sa'o'i biyar tsakanin Shugaban Rasha Vladimir Putin da babban mai sasanta rikici na Shugaban Amurka Donald Trump ba ta haifar da wani muhimmin ci gaba ba a kokarin kulla yarjejeniyar zaman lafiya ta Ukraine.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.