Amurka ta ce Rasha na da niyyar katse yakin Ukraine
Story summaryShugaban Amurka Donald Trump ne ya ce yana ganin Shugaba Putin na Rasha na da aniyar kawo karshen yakin Ukraine, duk da cewa tattaunawar da wakilan Amurka suka yi a Moscow ba ta samar da matsaya ba.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.