An kama Ahmed Néjib Chebbi a Tunisiya

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-05 05:27 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Chebbi, mai shekaru 81, yana ɗaya daga cikin fitattun 'yan adawa na ɓangaran jam'iyyar masu raayin rikau, ya shafe shekaru da dama yana fafutuka. Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, shi ne ya kafa kuma ya jagoranci ƙungiyar National Salvation Front (FSN), babbar ƙungiyar adawa.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]