Sudan:Karancin taimakon jinkai a al-Fasher

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-05 08:57 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A sansanin wucin gadi da ke kan iyakar Chadi da Sudan, Najwa Isa Adam, mai shekaru 32, tana raba taliya da nama ga yara marayu da suka zo daga al-Fashir, garin da dakarun RSF suka kwace iko a kwanakin baya a Sudan. Najwa ta isa sansanin gari Tine ne a watan Oktoba, amma a yanzu, tana amfani da kudin da wasu 'yan gudun hijira suka bayar domin sayen abinci tare da raba shi ga sabbin zuwa.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]