Najeriya: Rikicin siyasar jihar Rivers ya dagule

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-06 04:59 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Akwai alamu na rikicin bangarori biyu na siyasar jihar Rivers ya sake kunno kai, dubi da yadda shugaban majalisar jahar ya gabatar da wasu jawabai mai suka ga bangaren zartarwa bisa jagorancin Gwmamna Siminalayi Fubara, da kuma batun matakin 'yan majalisa 16,ciki har da shugaban majalisar, na sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyya mai mulki ta APC mai mulki a kasat.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]