Shin rikicin gabashin Kwango zai kawo karshe?
Story summaryAn dai cimma yarjejeniyar zaman lafiyar karkashin jagorancin Shugaban Amurka Donald Trump da Shugaban Jamhuriyar Demokradiyyar Kwango Felix Tshisekedi, da na Ruwanda Paul Kagame da jami'ai daga wasu kasashen Afirka da suka halarci zaman taron a Washington na kasar ta Amurka.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.