Amnesty ta nemi Burkina Faso ta soke hukuncin kisa
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-06 17:57 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A ranar Alhamis ce gwamnatin mulkin sojin Burkina Faso ta amince da wani kudurin doka da ke neman dawo da yanke hukunci kisa kan manyan laifuka da suka hada da cin amanar kasa da ta'addanci da kuma leken asiri. Daractan kungiyar na yankin, Marceau Sivieude ya ce ya zama wajibi gwamnatin sojan ta gaggauta dakatar da wannan shiri, duk girman laifi.
--------------------------------------------------------------------