Jamus na son karfafa alaka da Isra'ila
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-07 00:48 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Germany
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Gabanin ya isa Isra'ila, Friedrich Merz ya tsaya a Jordan domin ganawa da sarki Abdullahi II. A ranar Lahadi ake sa ran Merz ya gana da Firanminstan Isra'ila, Benjamin Netanyahu a birnin Kudus. Dangantaka ta yi tsami a tsakanin Jamus da Isra'ila a lokacin yakin Gaza, bayan da Merz ya yi kakkausar suka kan matakin soji da Isra'ila ke dauka a Gaza, wanda ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa da dama.
--------------------------------------------------------------------