Deutsche Welle · General

Sojojin Burundi sun mutu a Jamhuriyar Dimukuraiyyar Kwango

· By Deutsche Welle
Story summary

Kimanin sojojin Burundi 20 suka halaka a yakin da ake gwabza wa a gabashin Jamhuriyar Dimukuraiyyar Kwango, kwanaki kalilan bayan amincewa da cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a birnin Washington na Amurka.

Read at Deutsche Welle

Opens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.

Your local edition.

Choose a timezone for story timestamps and date filters.