Harin 'yan bindiga a Afirka ta Kudu ya halaka mutane 12

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-07 05:07 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Harin 'yan bindiga dauke da makamai a Afirka ta Kudu ya halaka mutane 12, cikinsu har da kananan yara uku, bayan da suka kutsa cikin wata mashaya Pretoria babban birnin kasar, wadda 'yan sanda suka haramtaccen wurin sayar da barasa ne.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]