Gomman mutane sun mutu a wani gidan rawa a India
Story summaryRahotanni sun yi nuni da cewa, mutane uku sun rasa rayukansu ne a sanadiyar mummunar rauni, yayin da wasu 20 suka ce ga garinku nan sanadin sarkewar numfashi, sakamakon hayakin da ya turnuke. Binciken farko-farko ya nuna cewa gobarar ta tashi bayan da wata tukunyar gas ta fashe a cikin kicin.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.