'Yan Tunusia na zanga-zangar adawa da gwamnati

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-07 18:26 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Masu boren na neman a saki 'yan fafautukar da ake tsare da su, a zanga-zangar da suka yi wa taken 'Adawa ba aikata laifi ba ne'. Zanga-zangar ta birnin Tunis na zuwa ne bayan kama wasu 'yan adawa uku a baya-bayan nan, wadanda aka samu da laifin hada baki a jihar.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]