AU ta yi Allah wadai da kisan yara a Sudan
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-08 01:10 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Jerin hare-haren na ranar Alhamis ya yi sanadin rayukan gomman mutane ciki har da yara kanana a yankin Kordofan. Tun a shekarar 2023 ake gabza fada tsakanin dakarun Sudan da kuma sojojin RSF, rikicin da ya yi sanadin rayukan dubban mutane yayin da wasu kusan miliyan 12 suka rasa matsugunnansu.
--------------------------------------------------------------------