An shiga rudani a Benin bayan ikirarin juyin mulki
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-08 00:08 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Fadar gwamnatin Jamhuriyar Benin ta ce hukumomi sun dakile yunkurin juyin mulki a kasar bayan da wasu sojoji suka yi ikrarin kifar da gwamnatin farar hular kasar da ke yammacin Afirka.
--------------------------------------------------------------------