Harin RSF na Sudan ya halaka mutane kusan 100 a Kordofan
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-08 05:29 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Harin jirage marasa matuka da dakarun RSF na Sudan suka kai kan wani asibiti da cibiyar kula da kananan yara, ya janyo asarar rayukan kananan yaran da sauran mutane kusan 100 a jihar Kordofan.
--------------------------------------------------------------------