Zelensky zai gana da shugabannin EU kan Rasha
Story summaryGanawar da shugabannin za su yi, na zuwa ne bayan da Shugaba Donald Trump na Amurka ya zargi Shugaba Zelensky na Ukraine da kin karanta shawarawarin da ya gabatar na kawo karshen yakin akalla shekaru uku da Rasha.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.