An saki sojojin da aka kama a yunkurin juyin mulkin Benin
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-08 23:28 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
An saki manyan jami'an sojin Jamhuriyar Benin guda biyu da masu yunkurin juyin mulki suka yi garkuwa da su a Cotonou, kwana guda bayan da aka dakile yunkurin bisa taimakon makwabciyar kasa Najeriya.
--------------------------------------------------------------------