Bayern Munich ta ci gaba da kare kambunta

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-09 02:07 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Politics, Sport, Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Takaddama ta kaure, tsakanin fitaccen dan wasan kwallon kafa na Ingila da ke bugawa Leverpool Mohamed Salah da mai horas a su Arne Slot. Dan kasar Masar din Salah ya koka cewa, tamkar Leverpool ta kware masa baya kuma babu alaka mai kyau tsakaninsa da mai horaswa Slot, sakamakon barinsa da aka yi a benci a wasan da suka tashi canjaras uku da uku da kungiyar kwallon kafa ta Leeds United a gidan Leeds din da ke matsayi na 16
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]