'Yan makaranta 100 da aka ceto sun isa gidan gwamnatin Neja

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-09 04:28 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Gwamna Mohammed Umaru Bago ne ya tarbi yara 100 'yan makaranta da aka sace a watan da ya gabata a wata makarantar Katolika ta jihar Nejan Najeriya, a yayin da suka isa hedikwatar gwamnati da ke Minna.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]