Tura sojin Najeriya zuwa Benin ya bar baya da kura
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-09 04:06 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Wasu jiragen yakin tarayyar Najeriar da sojoji na kasa ne suka taka rawa mai tasiri wajen murkushe juyin mulkin. Sai dai a karkashi kundin tsarin mulkinta, ana bukatar amincewar majalisun kasar guda biyu kafin tura sojan kasar zuwa kasashen waje.
--------------------------------------------------------------------