An rike sojojin Najeriya a Burkina Faso
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-09 18:30 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kungiyar Alliance of Sahel States, wadda Mali, Nijar da Burkina Faso suka kafa, ta bayyana a cikin wata sanarwa cewa jirgin mai lamba C-130 na dauke da mutane 11 na rundunar sojin Nijeriya, amma kuma ya shigo sararin samaniyar Burkina Faso ba tare da izini ba.
--------------------------------------------------------------------