Kano: Dambarwar kafa Hisbah mai zaman kanta
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-10 03:51 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Tun lokacin da tsohon gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya fara furucin kafa Hisbah mai zmana kanta a kano aka bude sabon shafin muhawara inda masana ke cewar tamkar girka gwamnati ne mai zaman kanta, sai dai tsagin tafiyar Ganduje sun yi burus sukar lamirin wannan yunkuri inda tuni suka fara rabon fom ga masu shaawar shiga.
--------------------------------------------------------------------