Binciken kaya da daga Najeriya zuwa Nijar
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-10 04:52 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A wani sabon kudiri da ta dauka hukumar kwastam Nijar ta bada umarni da ya fara aiki nan take ga dukanin shugabanin ma'aikatun kwastam na kasa su sauke tare da bincikar duk kayayyakin da za su fito daga Najeria ko da kayayyakin na da takardun transit da ke cewa ba a bude kayan sai sun je masauki .
--------------------------------------------------------------------