Kasar Chadi ta bi sahun yaki da cin hanci a duniya
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-10 06:24 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Galibin 'yan Chadi na daukar fannin shari'a a matsayin daya daga cikin cibiyoyi mafi cin hanci da rashawa a kasar. Ko da shari'o'in da suka gabata a baya-bayannan, an gurfanar da manyan jami'an soji biyar a shari'ar da ta shafi yunkurin ba da na goro ga wani alkali mai bincike.
--------------------------------------------------------------------