Sabon fada ya barke tsakanin Thailand da Cambodia
Story summaryJami'ai sun ce a kalla mutum 11 ne aka kashe ciki har da dakarun Thailand da kuma fararen hula 'yan Cambodiya. Kazamin fadan da ya barke a wannan makon ya fi na watan Julin wannan shekara, da ya yi sanadin rayukan gomman mutane tare da tilastawa wasu 300,000 tserewa kafin a cimma yarjejeniyar tsagaita bude wuta da t…
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.