Ko Amurka za ta kware wa Turai baya?

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-11 04:27 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Takaici ya fito fili a tsakanin 'yan siyasar Jamus, game da kalaman da Amurka ta furta a kan tsarin tsaro da makomar nahiyar Turai. Da yawa na dasa ayar tambaya kan ko al'adun Turai na fuskantar barazanar bacewa, sakamakon yawan bude kofofinta ga baki 'yan ci rani? Shin kasashen Turai na lalata tsarin dimukuradiyya?
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]