Burundi ta rufe iyakoki saboda barazanar 'yan tawayen Kwango

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-11 05:19 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Hukumomin tsaro a Burundi sun ce kasar ta rufe iyakokinta da Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango, bayan mayakan tawayen M23 sun shiga garin Uvira, wani muhimmin wuri da ke kusa da Bujumbura babban birnin kasar.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]