Amnesty ta zargi Hamas da laifukan cin zarafin bil adama
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-11 18:35 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, World News
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty International a karon farko ta zargi mayakan Hamas da sauran kungiyoyin Falasdinawa masu dauke da makamai da aikata laifukan cin zarafin bil adama da suka hada da kisan gilla a lokacin da kuma bayan harin ranar 7 ga watan Oktoban 2023 wanda ya haifar da yakin Gaza.
--------------------------------------------------------------------