Deutsche Welle · General

Australiya: Hana yara shiga social media

· By Pinado Waba
Story summary

Mako guda gaanin fara aiki da dokar, wasu kafofin suka fara cire wadanda ba su kai shekarun da aka kayyade din ba daga shafukansu. Ministar Sadarwar Australia Anika Wells ta bayanin cewa, nan da mako guda Australia za ta zama kasar da za ta fara hana wadanda ke kasa da shekaru 16 amfani da kafofin sada zumunta. A ce…

Read at Deutsche Welle

Opens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.

Your local edition.

Choose a timezone for story timestamps and date filters.