Najeriya na take umurnin kotun ECOWAS

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-12 05:09 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Sabuwar kiddidigar kotun ECOWAS din dai, na nuna alamun koma-baya ga kokarin adalci a tsakanin al'ummar da ke kasashen yankin. Kotun ta yammacin Africa ta ce cikin kasashe 12 da ke taka rawa a shari'un kotun, Najeriyar ce ta kan gaba da ba ta mutunta hukuncin alkalan kotun.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]